Olena Karpenko
From Wikipedia, the free encyclopedia
From Wikipedia, the free encyclopedia
Olena Oleksiyivna Karpenko (an haife ta a ranar 16 ga watan Satumba, 1981 a Kyiv, Ukraine) mawaƙiyar kasar Yukren ce, mawakiya wacce ake kira da Solomia. Olena tana wakokinta ne da harshen Yukren, Turanci da Rashanci. Tana rubutawa kuma tana yin wakokin jazz, blues, rock, pop, classics da world a Ukraine da kasashen waje.
Olena Karpenko | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kiev, 16 Satumba 1981 (42 shekaru) |
ƙasa | Ukraniya |
Sana'a | |
Sana'a | maiwaƙe, mawaƙi da mai rubuta kiɗa |
Mamba |
National Union of Journalists of Ukraine (en) National Writers' Union of Ukraine (en) |
Artistic movement |
jazz (en) blues (en) rock music (en) world music (en) classical music (en) |
solomia.net |
Mahaifinta masanin psychophysiologist kuma likitan cell transplantologist Alexey Karpenko dan Ukraine.
Karpenko ta sami digirinta na farko a fannin fasaha (2002) da digiri na biyu a aikin jarida (2005) daga Jami'ar Kasa ta Kyiv-Mohyla Academy . Ta yi karatun vocals a National Music Academy of Ukraine (2003-2007) karkashin Galina Sukhorukova da Ludmila Garmash.
A shekara ta 2011, lokacin da Ukraine ta yi bikin cika shekaru 20 da samhn 'yancin kai, Shugaban majalisar Turai ya gayyaci Olena Karpenko don yin wasan solo a Strasbourg a gaban manyan jami'an diplomasiyya na Turai.
A cikin shekara ta 2015, Olena ta yi wasan "Oranta" a matsayin waƙar bude bikin kwalliya na kasa Ukraine, wanda aka gudanar a lokacin New York Fashion Week .
Olena Karpenko ce ta lashe gasar wallafe-wallafen kasa da kasa da kasa da kuma duniya baki daya. Ga kadan daga ciki:
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.