Nur Jahan (Hasken Duniya; c. 1577 – 18 Disamba 1645)[1] An haife shi a matsayin Mehr-un-Nissa Ita ce Sarauniyar Daular Mughal kuma mai iko a bayan karagar mulki wacce ta sami damar tabbatar da zaman lafiyar jihar a zamanin mulkin mijinta, Sarki Nur ad-Din Jahangir. Fitacciyar mawaƙi ce ta kware a yaren Hindi, Larabci da Farisawa,[2] Kawar sarauniya Mumtaz Mahal ce.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Nur Jahan | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kandahar, 31 Mayu 1577 (Gregorian) |
ƙasa | Mughal Empire |
Mutuwa | Lahore, 18 Disamba 1645 |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Mirza Ghiyas Beg |
Mahaifiya | Asmat Begum |
Abokiyar zama |
Jahangir I (en) Sher Afghan Quli Khan (en) |
Yara | |
Ahali | Abul-Hasan ibn Mirza Ghiyas Beg (en) |
Yare | Timurid Empire (en) |
Karatu | |
Harsuna | Farisawa |
Sana'a | |
Sana'a | maiwaƙe |
Imani | |
Addini | Shi'a |
Manazarta
Wikiwand in your browser!
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.