From Wikipedia, the free encyclopedia
Nuhu | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Mesopotamia, |
Mazauni | Mount Ararat (en) |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Lamech |
Mahaifiya | Bat-Enosh |
Abokiyar zama | Naamah (en) |
Yara |
view
|
Sana'a | |
Sana'a | Manoma, uba da manzo |
Muhimman ayyuka | Sefer HaRazim (en) |
Feast | |
November 18 (en) da December 11 (en) |
Annabi Nuhu shine Manzo na farko bayan ruwan dufana da Allah ya fara turowa zuwa ga Mutane cewa suyi Imani da Allah kada su hada shi da kowa a gurin Bauta dayawa daga cikin su sun ki yin Imani sai yan kalilan sai Annabi Nuhu yayi Addu`a aka yi musu Ruwan dufana aka canza wasu mutanan a bayan su. Annabi Nuhu AS Yadade yana kira da a bauta wa Allah yana daga cikin mutane biyar a duniya Annabawa da Manzanni da suka fi kowa daraja a gun Ubangiji da kuma mutane Aljanu da Mala`iku Na farkon su shine Annabi nuhu na karshen su kuma shine Annabi Muhammad (S.A.W) manya-manyan Manzanni guda biyar da ake cema Ulul-azmi sune kamar haka:-
Annabi Nuhu bashi bane Annabi na farko, Annabi Adam shine Annabi na farko amman shi ba Manzo bane, shi kuma Annabi Nuhu shine Manzo na farko da`aka turo shi zuwa ga mutane, yanada matukar muhimmanci kasan cewar dukkan Manzanni Annabawa ne, amman kumaAnnabawa ba kowanne ne Manzo ba.[2][3][4][5][6][7][8]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.