From Wikipedia, the free encyclopedia
Mulkin farar hula tsarin mulki ne da ake bai wa ƴan ƙasa haƙƙin zaɓar
shugabannin da suke so. Ana amfani da wannan damar ne a lokacin zaɓe.[1]
Ka duba wannan shafin domin sanin yanda zaka gyara wannan mukalar Koyon rubuta mukala
Akwai yuwar admin ya goge wannan shafin matukar ba'a inganta ta ba. |
Akwai lokuta hudu na mulkin farar hula a Najeriya, wato jamhuriya ta daya (1960). -1966), Jamhuriyya ta Biyu (1979-1983), Jamhuriya ta Uku da aka zubar (1991-1993) da Jamhuriyya ta Hudu (1999 har zuwa yau).
lokacin mulkin farar hula na farko ya kasance tsakanin 1960 zuwa 1966.
A wannan lokacin najeriya ta amince a tsari na mulkin farar hula, Najeriya ta amince da tsarin majalisar gwamnati da dimokradiyyar da samar da jam'iyyun siyasa da yawa. Manyan jam'iyyun siyasa da suka mamayen Najeriya a wancan lokacin.[2] A lokacin akwai Northern Peoples Congress (NPC), Action Group 'National council of Nigeria:(NCNC), da ci gaban abubuwan da suka shafi Arewa- Kungiyar NEPU. Mulkin farar hula na farko a Najeriya ya ruguje a shekarar 1966 bayan haka juyin mulkin da sojoji suka yi a ranar 15 ga watan Janairu.
Wannan shi ne karo na biyu na mulkin farar hula a Najeriya. lokacin ya kasance tsakanin 1979 zuwa 1983. A wannan lokacin ne Najeriya ta amince da a tsarin mulkin shugaban kasa da dimokradiyyar data samar da jam’iyyu . Jamhuriyar ta kasance karkashin jagorancin Alhaji Shehu Shagari. mulkin farar hula
ya ruguje bayan juyin mulkin da sojoji suka yi a ranar 31 ga Disamba, 1983.
An soke jamhuriya ta uku lokacin mulkin farar hula a cikin 1991
Bayan gudanar da zaben kananan hukumomi da na gwamnoni cikin nasara. Najeriya ta amince da tsarin mulkin shugaban kasa da tsarin jam’iyyu biyu a lokacin. Daga baya kuma aka soke Jamhuriyar saboda gudanar da zaben 1993 na shugaban kasa na Janar lbrahim Badamasi Babangida, shugaban kasar Najeriya a lokacin.
A lokacin mulkin farar hula a Najeriya ya fara ne a ranar 29 ga Mayu,[3]
1999. Najeriya ta amince da tsarin mulkin shugaban kasa da sauran bangarori gudanarwa na siyasa.
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.