Namijin da keda aure From Wikipedia, the free encyclopedia
Miji shi ne Namiji dake cikin zaman aure. Kuma shi keda dukkan Iko da Kuma hukunce-hukuncen dake kan miji amatsayin sa na namiji a cikin aure da wasu, shi yake da alhakin daukan dukkan wani ragamar gida,da kuma girman da yake dashi a al'umma gun faɗa aji, wannan ya banbantu tsakanin al'adu daban-daban da canjawa a lokuta. Kowane Al'adu miji abin girmamawa ne.[1]
miji | |
---|---|
affinity (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | miji/mata da male human (en) |
Bangare na | married couple (en) |
Has characteristic (en) | namiji |
Hannun riga da | mata da bachelor (en) |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.