Mark Zuckerberg
From Wikipedia, the free encyclopedia
Mark Elliot Zuckerberg (/ zʌkərbɜːrɡ /; An haifeshi ranar sha huɗu 14 ga watan Mayu, shekara ta dubu ɗaya da ɗari takwas da huɗu (1984). Hamshaƙin ɗan kasuwar Amurka ne, ɗan kasuwar yanar gizo, kuma ɗan agaji. An san shi yana ɗaya daga cikin waɗanda sukayi haɗin gwiwar kafa kafar sadarwa ta Facebook da kuma Meta Platforms (tsohon Facebook, Inc.), wanda shi ne shugaba na kamfanin, babban jami'in gudanarwa, da kuma kula da masu hannun jari.[1][2].
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Mark Zuckerberg | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
4 ga Faburairu, 2004 - | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | White Plains (en) , 14 Mayu 1984 (40 shekaru) | ||
ƙasa | Tarayyar Amurka | ||
Mazauni | Palo Alto (mul) | ||
Ƙabila | Yahudawa | ||
Harshen uwa | Turanci | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Edwardes Zuckerberg | ||
Mahaifiya | Karen Kempner | ||
Abokiyar zama | Priscilla Chan (en) (19 Mayu 2012 - | ||
Yara | |||
Ahali | Donna Zuckerberg (en) , Arielle Zuckerberg (en) da Randi Zuckerberg (en) | ||
Karatu | |||
Makaranta |
New York Medical College (en) Johns Hopkins Center for Talented Youth (en) Mercy University (en) Ardsley High School (en) Phillips Exeter Academy (en) Jami'ar Harvard (Satumba 2002 - : Ilimin halin dan Adam, computer science (en) | ||
Harsuna |
Mandarin Chinese Turanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | Furogirama, entrepreneur (en) , computer scientist (en) , patron of the arts (en) , babban mai gudanarwa da philanthropist (en) | ||
Mahalarcin
| |||
Tsayi | 170 cm | ||
Employers | Meta Platforms (mul) (4 ga Faburairu, 2004 - | ||
Kyaututtuka |
gani
| ||
Mamba | Tsinghua University (en) | ||
Imani | |||
Addini |
Yahudanci mulhidanci | ||
IMDb | nm3212916 | ||
![]() |






Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.