Mangoro
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Mangoro mango (Mangifera indica) Ɗan'ice ne mai zaƙi, wadan ake samunsu daga maban-bantan bishiyoyi da ake kira da genus Manifestation of, yawanci ana shuka su ne saboda ya'yansu. Kuma mangoro yanada amfani ajikin mutum sosai.















Kuma mangoro yana daga cikin kayan lambu ko kuma na marmari[1], haka kuma ganyen mangoro yana magunguna sosai da sassaƙen shi, dama saiwarsa. Ganyen mangoro na taimakawa wajen yin sirace domin kawarda da cutar taifot a jikin dan adam. [2]
Sannan ana amfani da ganyan shi gurin yin magungunan gargajiya.[3]


Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads
