From Wikipedia, the free encyclopedia
Magna Graecia ( UK : / ˌ m æ ɡ n ə ˈɡr iːs iə , _ _ _ - MAG -nə GREE -see - ə MAG - - shə, US : /- ˈɡr eɪ ʃə / - GRAY shə, Latin: [ˈmaŋna ˈɡrae̯ki.a] ; Ancient Greek , Greek: [/ me.ɡá.lɛː hel.lás/] ; both lit. ' Mafi girma[er] Girka ' ; Italiyanci , Italian: [ˈmaɲɲa ˈɡrɛʧa] ) shine sunan da Rumawa suka ba wa yankunan bakin teku na Kudancin Italiya a cikin yankunan Italiya da keCalabria, Apulia, Basilicata, Campania da Sicily: mafiya yawanan mazauna yankin sun kasance 'yan asalin kasar Girka ne.[1] Waɗannan mazauna, waɗanda suka fara zuwa yankin a cikin karni na 8 BC, sun kawo wayewarsu ta Hellenic, wanda ya bar alama ta dindindin a Italiya (kamar al'adun tsohuwar Roma ). Har ila yau, sun rinjayi 'yan asalin ƙasar, irin su Sicels da Oenotrians, waɗanda aka mayar dasu mabiya Hellniyanci bayan sun ɗauki al'adun Girkanci a matsayin nasu.
Kalmar Girkanci Megálē Hellás, daga baya kuma aka fassara shei zuwa Latinwato Magna Graecia , ya fara bayyana a cikin Tarihin Polybius, [2] inda ya danganta kalmar ga Pythagoras da makarantarsa ta falsafa. [3] [4] Strabo ya kuma yi amfani da kalmar don yin nuni ga girman yankin da Girkawa suka ci,[5] kuma mawaƙin Romawa Ovid ya yi amfani da kalmar a cikin waƙarsa Fasti.
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.