Liya Kebede
From Wikipedia, the free encyclopedia
Liya Kebede (amhara|ሊያ ከበደ; haihuwa 1 ga watan Maris 1978)[1] ta kasance yar shirin fim din Ethiopia ce, model, maternal health advocate, clothing designer. Ta bayyana a bangon Vogue har sau uku.[2]

Liya Kebede | |||
---|---|---|---|
| |||
2005 - | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Addis Ababa, 1 ga Maris, 1978 (47 shekaru) | ||
ƙasa | Habasha | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Kassy Kebede (en) (2000 - 2015) | ||
Karatu | |||
Makaranta | Lycée Guebre-Mariam (en) | ||
Harsuna |
Turanci Italiyanci Faransanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | model (en) , jarumi, Mai wanzar da zaman lafiya da Mai tsara tufafi | ||
Tsayi | 178 cm | ||
Kyaututtuka |
gani
| ||
IMDb | nm1493135 | ||
liyakebede.com |

Kebede tayi aiki amatsayin WHO's Ambassador na Maternal, sabbin haihuwa da kiwon lafiyar yara tun a shekarar 2005.[3]
Farkon rayuwa da karatu
Kebede an haife ta da girman ta a Addis Ababa, Ethiopia.[4] itace mace ta farko a gidan su, tana da yan'uwa maza huɗu. Wani mai shirya fim Lycée Guebre-Mariam ta ganta a makarantar da ta koyi French sosai, kuma ta gabatar da ita ga French modeling agent. Bayan kammala karatun ta, ta koma France Dan cigaba da aikin ta a Parisian agency. Kebede daga bisani ta koma US, da farko zuwa Chicago sannan ta koma New York City.[5][6][7][8]
Aikin Modelling

Kebede ta samu nasarar ta n'a farko a sanda Tom Ford ya nemi yin kwantaragi da ita a bikin sa na Gucci Fall/Winter 2000 fashion show.[4] Then in May 2002 she was on the cover of Paris Vogue, which dedicated the entire issue to her.[9]
Kebede ta riƙa fitowa a muhallai na Italian, Japanese, American, French and Spanish Vogue, V, i-D da Time's Style & Design. Ta kuma bayyana a tallace-tallacen fafutuka na Shiatzy Chen, Gap, Yves Saint-Laurent,[10] Victoria's Secret, Emanuel Ungaro, Tommy Hilfiger,[10] Revlon,[10] Dolce & Gabbana, Escada da Louis Vuitton.[11][12][13]
Awards
A 2013, Kebede an sanya sunanta a Glamour's Women of the Year saboda aikin ta na agaji da ta yi a Gidauniyar Liya Kebede.[14]
Rayuwarta

A 2000, Kebede tayi aure da Ethiopian hedge fund manager Kassy Kebede.[4] Suna da yara biyu tare, yaro Suhul (September 2000) da mace Raee (August 2005).[15] Har a zuwa 2007, suna zaune ne a Birnin New York. Amma ma'auratan sun rabu a 2013, sannan aurensu ya mutu a shekarar 2015.[16]
Fina-finai
Shekara | Shiri | Mataki | Bayanai |
---|---|---|---|
2005 | Lord of War | Faith | |
2006 | The Good Shepherd | Miriam | |
2009 | Desert Flower | Waris Dirie | |
2011 | Black Gold | Aicha | |
2012 | Sur la Piste du Marsupilami | Reine Paya | |
2012 | Capital | Nassim | |
2013 | The Best Offer | Sarah | |
2013 | Innocence | Moira Neal | |
2014 | Samba | Magali dite Gracieuse | |
2018 | Nicky Larson et le Parfum de Cupidon | Fille professeur |
Manazarta
Hadin waje
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.