Lior Miller ( Hebrew: ליאור מילר  ; an haife shi ranar 13 ga watan Fabrairu, shekara ta alif ɗari tara da saba'in da biyu 1972A.c). ɗan fim ne na Isra'ila kuma ɗan wasan kwaikwayo na fim, talabijin, da kuma DJ, kuma mai fasaha.[1]

Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Lior Miller
Thumb
Rayuwa
Haihuwa Ukraniya, 13 ga Faburairu, 1972 (52 shekaru)
ƙasa Isra'ila
Ƴan uwa
Abokiyar zama Yaël Abecassis (en) Fassara  (1996 -  2003)
Karatu
Harsuna Ibrananci
Sana'a
Sana'a model (en) Fassara, Jarumi da dan wasan kwaikwayon talabijin
IMDb nm0588829
Kulle
Thumb
Lior Miller
Thumb
Lior Miller

Aiki

An fara gano shi ne bayan ya fito a cikin wani tallan kayan sawa na Castro inda ya haska kansa.

Thumb
Lior Miller
Thumb
Lior Miller

Miller daga baya ya yi aiki a cikin jerin shirye shiryen talabijin masu dogon Zango na Ramat Aviv Gimel. Ya kuma taka rawa a cikin shirye shiryen talabijin masu dogon Zango na Dancing with the Stars.  

Hanyoyin haɗin waje

Samfuri:Use dmy dates

Manazarta

Wikiwand in your browser!

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.

Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.