From Wikipedia, the free encyclopedia
Kogin Zamfara kogi ne a yankin arewacin Najeriya. Asalinsa daga jihar Zamfara, yana tafiyar kimanin 250 kilometres (160 mi) yamma zuwa cikin Jihar Kebbi inda ya haɗu da Kogin jihar Sakkwato kimanin 50 kilometres (31 mi) kudu maso yammacin Birnin Kebbi.
Kogin Zamfara | |
---|---|
General information | |
Height above mean sea level (en) | 188 m |
Yawan fili | 160 m |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 12°02′02″N 4°02′23″E |
Kasa | Najeriya |
Territory | Jihar Zamfara |
River mouth (en) | Kogin Sokoto |
Sanadi | lead (en) |
A mafi girman matsayinsa Kogin Zamfara yana ratsawa ta wani yanki mai 188 metres (617 ft) sama da matakin teku. Akwai sunaye daban-daban na Zamfara a yankuna daban-daban da yake ratsawa ta cikinsu. Wasu daga cikin wadanda suka shahara sun hada da: Gulbi Gindi, Gulbi Zamfara, Kogin Zamfara, da Kogin Gindi. Kogin yana a latitude 12 ° 2'2.22 "da kuma longitude: 4 ° 2'22.85" [1]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.