Juma Al-Maktoum

mai harbin wasanni From Wikipedia, the free encyclopedia

Juma Al-Maktoum

Sheikh Juma bin Dalmook Al Maktoum(Larabci: جمعة بن دلموك آل مكتوم,(an haife shi a ranar 23 ga watan Disamban, shekara ta 1984) dan gidan mai mulki ne na Dubai,kuma dan wasan Emirati ne wanda ya fafata a wasannin Asiya na shekara ta 2010 a Guangzhou. inda ya ci lambar azurfa a cikin taron maza biyu.

Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Juma Al-Maktoum
Thumb
Rayuwa
Haihuwa Dubai (birni), 23 Disamba 1984 (40 shekaru)
ƙasa Taraiyar larabawa
Sana'a
Sana'a sport shooter (en)
Nauyi 68 kg
Tsayi 166 cm
Kulle

Ita ma Juma bin Dalmook Al Maktoum tana da manyan dawakan tsere. Silks nasa shuɗi ne da rawaya.

Thumb

A shekara ta 2013 ya auri matarsa ta farko Camélia El Bishry, bayan dogon labarin soyayya, Camélia 'yar ƙasar Faransa ce daga mahaifin Misira da mahaifiyar ƙasar Morocco.

Suna da yara 3, Nouf,Maktoum,Noura.

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.