John Dramani Mahama ( /m ə h ɑː m ə / ; haife 29 Nuwamban shekarar 1958) [1] dan siyasan Ghana ne wanda ya zama shugaban ƙasar Ghana a watan Yulin shekarar 2012. Ya karbi mulki ne bayan mutuwar John Atta Mills, shugaban kasa a lokacin. [2]
John Mahama | |||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
24 ga Yuli, 2012 - 7 ga Janairu, 2017 ← John Atta Mills - Nana Akufo-Addo →
7 ga Janairu, 2009 - 24 ga Yuli, 2012 ← Aliu Mahama - Kwesi Amissah-Arthur (en) →
7 ga Janairu, 2005 - 6 ga Janairu, 2009 District: Bole Bamboi Constituency (en) Election: 2004 Ghanaian general election (en)
7 ga Janairu, 2001 - 6 ga Janairu, 2005 District: Bole Bamboi Constituency (en) Election: 2000 Ghanaian general election (en)
1998 - 2001
7 ga Janairu, 1997 - 6 ga Janairu, 2001 District: Bole Bamboi Constituency (en) Election: 1996 Ghanaian general election (en)
| |||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||
Cikakken suna | John Dramani Mahama | ||||||||||||||
Haihuwa | Ghana, 29 Nuwamba, 1958 (65 shekaru) | ||||||||||||||
ƙasa | Ghana | ||||||||||||||
Ƙabila | Mutanen Gonja | ||||||||||||||
Harshen uwa | Gonja (en) | ||||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||||
Mahaifi | Emmanuel Adama Mahama | ||||||||||||||
Abokiyar zama | Lordina Mahama (en) | ||||||||||||||
Ahali | Ibrahim Mahama (ɗan kasuwa) | ||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||
Makaranta |
University of Ghana 1981) Bachelor of Arts (en) : study of history (en) Achimota School Ghana Senior High School (en) | ||||||||||||||
Matakin karatu | Doctor of Sciences (en) | ||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Gonja (en) Twi (en) Harshen Ga Hausa Ghanaian Pidgin English (en) | ||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||
Sana'a | ɗan siyasa, Masanin tarihi, civil servant (en) da marubuci | ||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||
Wurin aiki | Accra | ||||||||||||||
Employers | Plan International (en) | ||||||||||||||
Kyaututtuka | |||||||||||||||
Imani | |||||||||||||||
Addini | Kiristanci | ||||||||||||||
Jam'iyar siyasa | National Democratic Congress (en) | ||||||||||||||
johnmahama.org |
A shekarar 2020, Mahama bai sake samun nasarar yin takarar shugaban ƙasa ba amma ya sha kaye a hannun shugaba mai ci Nana Akufo-Addo .
Manazarta
Wikiwand in your browser!
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.