From Wikipedia, the free encyclopedia
Jirgin Ruwa wani babban kiran-ruwa ne wanda ke tafiya akan tekunan duniya da wasu hanyoyin manya ruwaye masu zurfi,dauke da matafiya ko kayayyaki,ko kuma dan tafiyar gudanar da wani aiki, kamar tsaro, binciken ilimi ko kamun kifi.A tarihance, a "Babban Jirgin ruwa" takasance ne Jirgin tafiya tare da karancin square-rigged masts guda uku da kuma cikakken bowsprit.Jiragen ruwa nada nau'i daban-daban amma akwai babbanci tsakanin su,dangane da girma,siffa,adadin daukan kaya da kuma yadda ake kera su.
jirgin ruwa | |
---|---|
watercraft type (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | watercraft (en) , vessel (en) da transport vehicle (en) |
Amfani | Sufuri |
Has characteristic (en) | ship type (en) |
Jiragen ruwa sun kasance daga cikin mahimman dake taimaka wa mutane yin hijira da kasuwanci. Kuma sun taimaka wurin yaduwar mulkin-mallaka da kasuwancin-bayi, amma kuma ya bayar da daman cika bukatun kimiyya, al'ada da taimakon yan'adam. Bayan karni na 15th, sabbin kayayyakin noma Wadanda suka zo daga Amurka ta hanyar matafiya na kasashen Turai, shima yayi matukar taimakawa world population growth.[1] Tafiyar Jirgin ruwa ya taimaka sosai a bangaren kasuwancin duniya.
Run daga 2016, akwai sama da 49,000 na Jirgin Yan'kasuwa, wanda yakai 1.8 billion dead weight tons. Duk na Wadannan kashi 28% ne kawai oil tanker, kashi 43% sun kasance bulk carriers, sannan kashi 13% kuma Jirgin sundukai ne.[2]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.