From Wikipedia, the free encyclopedia
Ismail Yassin a Navy ( Larabci: إسماعيل يس في الأسطول , fassara. Ismail Yassin fi El Ostool) ne a shekarar 1957 a Masar Comedy fim mai ba da umarni shine Fatin Abdel Wahab.[1][2]
Ismail Yassine in the Navy | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1957 |
Asalin suna | اسماعيل ياسين فى الأسطول |
Asalin harshe | Egyptian Arabic (en) |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 95 Dakika |
Launi | black-and-white (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Fatin Abdel Wahab |
'yan wasa | |
Other works | |
Mai rubuta kiɗa | Monir Morad (en) |
External links | |
Specialized websites
|
A cikin wannan wasan barkwanci na 1957, wasu ƴan uwan juna biyu sun yi soyayya kuma suna son yin aure. Mahaifiyar yarinyar tana adawa da auren, Sannan kuma ta fi son ƴarta ta auri dattijo mai arziki. Domin neman auren, yarinyar ta nemi masoyinta ya shiga sojan ruwa.[3]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.