Ilorin
Birnin ne a Najeriya From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Ilorin birni ne, da ke a Jihar Kwara, a ƙasar Nijeriya. Shi ne babban birnin jihar Kwara. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2006, akwai jimilar mutane 777,667 (dubu dari bakwai da saba'in da bakwai da dari shida da sittin da bakwai). An gina birnin Ilorin a ƙarni na sha biyar. [1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads

