yar siyasa a Nigeriya,tsohuwar Manajar Darekta ta Hukumar Tashar Jirgin ruwa ta Nijeriya, From Wikipedia, the free encyclopedia
Hadiza Bala Usman (an haifeta a ranar 2 ga watan Janairun na shekara ta alif ɗari tara da saba'in da shida (1976). 'Yar Najeriya ce, yar siyasa. Ita ce tsohuwar Manajar Darekta ta Hukumar Tashar Jirgin ruwa ta Nijeriya, wadda aka fi sani a Turance da Nigerian Port Authority "NPA", shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ne ya naɗa ta muƙamin, a ranar Litinin 11 ga watan Yuli, a shekara ta 2016. [1] Daga bisani ta kasance ita ce Shugabar Ma'aikatan gidan gwamnatin Jihar Kaduna.[2]Hadiza Bala Usman cikakkiyar mamba ce a jam'iyya mai mulki a yanzu All Progressives Congress (APC).[3]
Hadiza Bala Usman | |||||
---|---|---|---|---|---|
2016 - 2021 - Mohammed Bello-Koko →
| |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Jihar Kaduna, 2 ga Janairu, 1976 (48 shekaru) | ||||
Ƴan uwa | |||||
Mahaifi | Bala Usman | ||||
Ƴan uwa |
view
| ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Jami'ar Ahmadu Bello University of Leeds (en) | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Hadiza Bala Usman a matsayin mai ba shi shawara ta musamman kan harkokin siyasa da daidaitawa, a ranar 19 ga watan Yuni 2023. [4][5][6][7]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.