From Wikipedia, the free encyclopedia
Dawa dai wata ƙwayar abinci[1] ce da ake nomawa musamman ma a yankin Arewacin Najeriya.
Tarihi ya nuna tun ƙarnonin da kuma suka gabata ake noma dawa a duniya, kuma har zuwa yanzun ana nomata.
Dawa dai ta kasu kashi-kashi, akwai farar dawa, jar dawa, da kuma shudiyar dawa[4]. Kuma dukkanin waɗannan na'ukan dawar har yanzun ana noma su. [5]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.