Bulgeriya[1] ko Bulgaria ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Babban birnin ƙasar Bulgariya Sofiya ne. Bulgeriya tana da yawan fili kimani na kilomita araba'i 110,993. Bulgeriya tana da yawan jama'a 7,000,039, bisa ga jimilla a shekarar 2019. Bulgeriya tana da iyaka da ƙasashen biyar: Romainiya a Arewa, Serbiya da Masadoiniya ta Arewa a Yamma, Girka da Turkiyya a Kudu.Bulgeriya ta samu yancin kanta a shekara ta 1878 (akwai ƙasar Bulgeriya mai mulkin kai daga karni na bakwai bayan haihuwar Annabi Isah zuwa karni na sha ɗaya, da daga karni na sha biyu zuwa karni na sha huɗu).

Thumb
Shugaban bulgeriya a fada
Quick Facts Take, Kirari ...
Bulgeriya
България (bg)
Thumb Thumb
Flag of Bulgaria (en) Fassara Coat of arms of Bulgaria (en) Fassara
Thumb

Take Mila Rodino (en) Fassara (1964)

Kirari «Unity makes strength (en) Fassara»
Official symbol (en) Fassara Zaki
Suna saboda Bulgars (en) Fassara
Wuri
Thumb Thumb
 42°45′N 25°30′E

Babban birni Sofiya
Yawan mutane
Faɗi 7,000,039 (2019)
 Yawan mutane 63.07 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Bulgarian (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare na Gabashin Turai, Tarayyar Turai da European Economic Area (en) Fassara
Yawan fili 110,993.6 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Black Sea
Wuri mafi tsayi Musala (en) Fassara (2,925 m)
Wuri mafi ƙasa Black Sea (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi People's Republic of Bulgaria (en) Fassara
Ƙirƙira 13 ga Yuli, 1878:  History of Bulgaria (1878–1946) (en) Fassara
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati parliamentary republic (en) Fassara
Majalisar zartarwa Government of Bulgaria (en) Fassara
Gangar majalisa National Assembly of Bulgaria (en) Fassara
 President of Bulgaria (en) Fassara Rumen Radev (en) Fassara (22 ga Janairu, 2017)
 Prime Minister of Bulgaria (en) Fassara Nikolay Denkov (en) Fassara (6 ga Yuni, 2023)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 84,061,395,658 $ (2021)
Kuɗi Bulgarian lev (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00 (en) Fassara
Suna ta yanar gizo .bg (mul) Fassara da .бг (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +359
Lambar taimakon gaggawa *#06#
Lambar ƙasa BG
NUTS code BG
Wasu abun

Yanar gizo government.bg
Kulle
Thumb
Rila Monastery, alamar asalin ƙasar Bulgaria
Thumb
Fadar Euxinograd
Thumb
Tutar Bulgeriya.
Thumb
Kasar bulgeriya
Thumb

Daga shekara ta 2017, shugaban ƙasar Bulgeriya Rumen Radev ne. Firaministan ƙasar Bulgeriya Boyko Borisov ne daga shekara ta 2017.

Hotuna

Manazarta

Wikiwand in your browser!

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.

Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.