From Wikipedia, the free encyclopedia
Bola ko kuma Juji, wani kebantaccen wuri ne da ake tara duk wasu lalatattun abubuwa ko tarkace (wuri ne da ake tara shara) wanda baza su Kara amfani ba.[1] Bayan an gama tara su sai a kai ta can bayan gari don kona ta, ko kuma a binne su cikin kasa. Mai sana'ar kwasar bola ana ce masa (Baban Bola) wato shi aikinsa kenan kwashe bola. Ba'a zama a cikin Bola ko kuma kwana ko shiga saboda Aljanu na zama cikinta.[2]
Bola | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | search (en) da intentional human activity (en) |
Bangare na | freeganism (en) |
Suna saboda | dumpster (en) |
Gudanarwan | garbologist (en) da dumpster diver (en) |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.