Babban Bankin Najeriya
babban bakin najeriya CBN From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Babban Bankin Nijeriya,turanci The Central Bank of Nigeria (CBN) Shi ne Babban Banki kuma Bankin ƙoli dake da ikon gudanar da hada-hadar kuɗaɗe a Najeriya. An samar da ikon kafuwar bankin ne ta dokar da zata samar da ita wato Dokar Babban banki (CBN act) a shekarar (1958), kuma ta fara ayyukan ta a cikin 1 ga watan yuli shekara t.a (1959), 1, 1959.[1]
Remove ads




Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads