From Wikipedia, the free encyclopedia
Ayanda fim ne na shekarar 2015 na Afirka ta Kudu wanda Sara Blecher ta ba da Umarni. Taurarin shirin sun haɗa da Fulu Mugovhani, OC Ukeje, da Nthati Moshesh. Taken bikin fim din shine Ayanda da Mechanic. An saki fim ɗin a Nuwamba 2015 ta hannun kamfanin rarraba fina-finai mai zaman kansa ARRAY.[1] Fim ɗin ya sami sharhi mai kyau.
Ayanda | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2015 |
Asalin suna | Ayanda |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Afirka ta kudu |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) da romance film (en) |
During | 105 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Sara Blecher |
'yan wasa | |
External links | |
Fim ɗin ya sami kyakkyawan bita gabaɗaya bayan fitowar shi.[2]
Ya lashe kyautar Jury a 2015 Los Angeles Film Festival.[3]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.