Ajoke Muhammed

From Wikipedia, the free encyclopedia

Ajoke Muhammed
Remove ads

Ajoke Muhammed Ita ce macen farko ta hudu a Najeriya (fourth first lady), ita ce wadda Murtala Ramat Muhammed ya rasu ya bari wanda shine shugaban jiha na Najeriya daga 29 ga watan yuli a shekara ta alif ɗari tara da saba'in da biyar 1975 zuwa 13 ga watan february 1976.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Quick facts Rayuwa, Sana'a ...
Fayil:Mrs. Ajoke Murtala Muhammed (First Lady Federal Republic of Nigeria an haifeta a shekara ta alif dari tara da saba'in da biyar zuwa alif dari tara da saba'in da shida 1975 - 1976).jpg
Ajoke Muhammed
Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads