Ahmed Mohamed Silanyo

From Wikipedia, the free encyclopedia

Ahmed Mohamed Silanyo

Ahmed Mohamed Mahamoud Silanyo Larabci: احمد محمد محمود سيلانيو ) (an haife shi a shekarar 1936 kuma ya mutu a ranar 13 ga Nuwamba, 2024) ɗan siyasan kasar Somaliland ne. Shi ne Shugaban Jam'iyyar Peace, Unity da Development Party (Kulmiye) a yanzu kuma Shugaban ƙasar Somaliland . A matsayin ɗan takarar adawa, an zabi Siilaanyo a matsayin Shugaban ƙasa a lokacin zaɓen shugaban ƙasa na watan Yunin shekarar 2010.[1]

Quick Facts 4. President of Somaliland (en), Member of the House of Representatives of Somaliland (en) ...
Ahmed Mohamed Silanyo
Thumb
4. President of Somaliland (en)

27 ga Yuli, 2010 - 13 Disamba 2017
Dahir Rayale Kahin (en) - Muse Bihi Abdi (en)
Member of the House of Representatives of Somaliland (en)

1993 - 1996
Chairman of the Somali National Movement (en)

9 ga Augusta, 1984 - ga Afirilu, 1990
Abdiqadir Kosar Abdi (mul) - Abdirahman Ahmed Ali Tuur (en)
Minister of Planning, investment and Economic development (en)

1965 - 1973
Rayuwa
Haihuwa Burao (en) , 1936
ƙasa Somaliland
Ƙabila Habr Je'lo (en)
Harshen uwa Harshen Somaliya
Mutuwa Hargeisa, 15 Nuwamba, 2024
Karatu
Makaranta University of Manchester (mul) 1965) master's degree (en) : ikonomi
Harsuna Harshen Somaliya
Larabci
Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Peace, Unity, and Development Party (en)
Thumb
Kulle
Thumb
Ahmed Mohamed Silanyo
Thumb
Ahmed Mohamed Silanyo
Thumb
Ahmed Mohamed Silanyo
Thumb
Ahmed Mohamed Silanyo

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.