Remove ads
Gari a Jihar Anambra From Wikipedia, the free encyclopedia
Achina wani gari ne, da ke cikin ƙaramar hukumar Aguata a Jihar Anambra, a Nijeriya. Garin na da ƙauyuka biyu, umueleke da umueziyi. Achina ya yi mararraba da garuruwan; Akpo, Umuchu, Ogboji, Uga.
Achina, Anambra | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Anambra | |||
Yawan mutane | ||||
Harshen gwamnati | Harshen Ibo |
Mazaunan garin ƴan ƙabilar Igbo ne.
Achina na da nau'ikan yanayi guda biyu, kuma sune yanayin damuna da rani.[1]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.