A (suna Lafazi|'eɪ, dayawa Aaa, A'aa, aaa, a'aa ko aee, Aee itace harfa ta farko daga cikin haruffa, kuma vowel na farko daga cikin haruffan turanci "modern English alphabet" kuma har wayau itace ISO basic Latin alphabet.[1] Tana da siffa daya da harfan Ancient Greek letter wato alpha, wanda daga harfan ne aka samo ta.[2] harfan nada bangare biyu na kusurwa uku daga cikin da wani sandan layi a Tsakiya sa, a gicciye. Karamar harfan nada yanayi biyu da ake rubuta shi: akwai wanda ake kira da "double-storey" wato a da kuma "single-storey" wato ɑ. Harfan ana amfani dashi ne a rubutun hannu da fonts based on it, especially fonts intended to be read by children, and is also found in ((italic type)).
Manazarta
Wikiwand in your browser!
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.