50 Cent
From Wikipedia, the free encyclopedia
Curtis James Jackson III (an haifeshi ne a ranar shida ga watan yuli na shekarar 1975),[1][2][3] wanda akafi sani da 50 cent,shahararran mawakin kasar amurka ne kuma jarumi, mai shiryawa, sannan dan kasuwa.[4][5] Haihuwarsa a makwautan jamaica maso yamma ya fara aikin wakarsa ne a shekara ta 2000.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
50 Cent | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Cikakken suna | Curtis James Jackson III |
Haihuwa | South Jamaica (mul) , 6 ga Yuli, 1975 (49 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Ƙabila | Afirkawan Amurka |
Harshen uwa | Turanci |
Ƴan uwa | |
Yara | |
Karatu | |
Makaranta | Andrew Jackson High School (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | rapper (en) , mai rubuta waka, jarumi, mai tsare-tsaren gidan talabijin, music executive (en) , ɗan kasuwa, entrepreneur (en) , investor (en) , mawaƙi, ɗan wasan kwaikwayo, dan wasan kwaikwayon talabijin, mai tsara, mai tsara fim, mai bada umurni da darakta |
Tsayi | 183 cm |
Employers |
Interscope Records (mul) G-Unit Clothing Company (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
Ayyanawa daga |
gani
|
Mamba | G-Unit (en) |
Sunan mahaifi | 50 Cent |
Artistic movement |
hip-hop (en) East Coast hip-hop (en) gangsta rap (en) hardcore hip-hop (en) |
Kayan kida | murya |
Jadawalin Kiɗa |
Aftermath Entertainment (en) Caroline Records (en) Shady Records (en) G-Unit Records (en) Capitol Records (mul) JMJ Records (en) Columbia Records (mul) Interscope Records (mul) Universal Records (mul) |
IMDb | nm1265067 |
50cent.com, thisis50.com da 50cent.com |





Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.