abu mai zaki da ake samu daga ƙudan zuma From Wikipedia, the free encyclopedia
Zuma wata halittar Allah ce, kuma tana daga cikin kwari wadda takan zauna a cikin kogon bishiya,
Zuma | |
---|---|
confection (en) , syrup (en) , secretion or excretion (en) , fodder (en) da shelf-stable food (en) | |
Kayan haɗi | nectar (en) |
Kayan haɗi | ruwa da nectar (en) |
Tarihi | |
Mai tsarawa | Apis mellifera (en) da Apis (en) |
kogon dutse har ma a rami a kasa, Allah ya ambaci Zuma a cikin Alqur'ani mai girma, kuma har sura ya saukar da sunan ta, wanda har Alqur'ani yace ita Zuma waraka ce ga cutuka (ruwa zuma).
Zuma tana maganin germbo ciki, kamar su ulcer.
Zuma tana maganin tsutsar ciki, sannan tana gyara jiki.
Zuma tana da matukar amfani ga lafiya jikin dan adam.
Zuma ta na kara kaifin kwakwalwa, sannan ta maganin gadar da mantuwa.
Zuma tana maganin kunar jiki, sannan ana amfani da ita ga mata wurin gyara jiki. [1][2][3]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.