![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/b/b6/%25D8%25AA%25D8%25AE%25D8%25B7%25D9%258A%25D8%25B7_%25D8%25A7%25D8%25B3%25D9%2585_%25D8%25B2%25D9%258A%25D8%25AF_%25D8%25A8%25D9%2586_%25D8%25AD%25D8%25A7%25D8%25B1%25D8%25AB%25D8%25A9.png/640px-%25D8%25AA%25D8%25AE%25D8%25B7%25D9%258A%25D8%25B7_%25D8%25A7%25D8%25B3%25D9%2585_%25D8%25B2%25D9%258A%25D8%25AF_%25D8%25A8%25D9%2586_%25D8%25AD%25D8%25A7%25D8%25B1%25D8%25AB%25D8%25A9.png&w=640&q=50)
Zayd ibn Harithah
From Wikipedia, the free encyclopedia
Zayd ibn Harithah (Larabci: زَيْد ٱبْن حَارِثَة, Zayd ibn Ḥārithah) (c. 588-629 AZ), shi ne farkon Musulmin, sahabah kuma dan Annabin Musulunci, Muhammad.
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Yankin Larabawa, 581 |
Mutuwa |
Mu'tah (en) ![]() |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Harithah ibn shrahel |
Abokiyar zama |
Umm Ayman Q12211560 ![]() Umm Kulthum bint Uqba (en) ![]() Zaynab bint Jahsh Hind bint al-Awwam (en) ![]() |
Yara |
view
|
Ahali |
Q12204945 ![]() |
Sana'a | |
Sana'a | Shugaban soji |
Aikin soja | |
Ya faɗaci |
Badar Yaƙin Uhudu Yaƙin gwalalo Yaƙin Khaybar Yakin Mu'tah |
Imani | |
Addini | Musulunci |
An yi masa kallon mutum na hudu da ya karbi Musulunci, bayan matar Muhammad Khadija, dan'uwan Muhammad Ali, da kuma na kusa da Muhammad Abu Bakr,[1] Zaid ya kasance bawa a gidan Khadija na tsawon shekaru da dama, amma daga baya Muhammad ya 'yanta kuma ya dauki Zayd a matsayin nasa bisa doka dan kansa.
Zayd kwamanda ne a farkon sojojin musulmi kuma ya jagoranci balaguron farko na soja a zamanin Muhammad. Zayd ya jagoranci balaguronsa na ƙarshe a watan Satumba na shekara ta 629 A.Z., kuma ya tashi ya kai hari birnin Bosra na Rumawa. Sai dai sojojin Rumawa sun tare sojojin musulmi sannan aka kashe Zaid a yakin Mu'tah.
Zaid ya auri wasu fitattun mata guda biyu na gidan Muhammad, ciki har da kawunsa Zainab da kuyangar mahaifiyarsa Ummu Ayman.