From Wikipedia, the free encyclopedia
Zakkah ɗaya ce daga cikin rukunnan Musulunci guda biyar wadda ta ke zama wajibi a kan dukkan wani musulmi namiji da mace, yaro da babba. Ana fitar da ita ne daga cikin dukiyar da mutum ya mallaka wanda ya hada da tsabar kudi, kadara, da kuma ma'adanai wanda yakai tsawon wani adadi na musamman sannan kuma ta kai wani lokaci kebantacce zuwa ga wadansu kebantattun mutane.[1][2] Allah Maɗaukakin Sarki yana cewa a cikin Alqur'ani mai girma a cikin suratul Baƙarah, وَأَقِيمُواْ الصَّلاَةَ وَآتُواْ الزَّكَاةَ وَارْكَعُواْ مَعَ الرَّاكِعِينَ Aya-43.
Zakka | |
---|---|
religious behaviour (en) | |
Bayanai | |
Bangare na | Rukunnan Musulunci |
Addini | Musulunci |
Muhimmin darasi | Poverty in Islam (en) |
Commemorates (en) | al-Ghani (en) |
Depicts (en) | Nisab (en) |
Ma'aikaci | Fakir, Miskīn (en) da Miskin (en) |
Full work available at URL (en) | corpus.quran.com… da qurananalysis.com… |
Masu cin Zakkah mutane takwas ne (8) kamar yadda Ayar Alqur'ani tayi bayani akansu.
wadanda bai kamata aba zakka ba sune;
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.