Yunus Musa
Dan wasan kwallon kafa a American / From Wikipedia, the free encyclopedia
Yunus Dimoara Musah (an haife shi a watan Nuwamba 29, shekaratar alif dubu biyu da biyu(2002) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na kasar Amurka wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Valencia da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Amurka .
Quick Facts Rayuwa, Cikakken suna ...
![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Yunus Dimoara Musah | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | New York, 29 Nuwamba, 2002 (21 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Makaranta |
Eastbury Community School (en) ![]() | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.78 m |
Kulle
An haife shine a Amurka, iyayensa yan asalin Ghana, ya girma galibi a Italiya da Ingila. Ya Kuma kasance matashin ɗan wasan kasa da kasa na Ingila kafia ya koma Amurka a shekarata 2021.