zaman mutane From Wikipedia, the free encyclopedia
Yendi gari ne, kuma shine babban birnin gundumar Yendi Municipal a yankin Arewacin Ghana.[1] A shekarar 2012 yawan mutanen Yendi ya kai mutane 52,008.[2] A cikin garin Yendi Sarkin Dagbon, yake zama, masarautar itace masarautar Ghana mafi dadewa.
Yendi | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Ghana | ||||
Yankuna na Ghana | Yankin Arewaci | ||||
Gundumomin Ghana | Yendi Municipal District | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 51,339 (2020) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Altitude (en) | 155 m |
Mutanen Yendi galibi manoma ne masu noma hatsi musamman masara, masarar Guinea da gero. Haka kuma suna shuka tubas, irin su doya dankali da sauran su. Yendi cibiyar kasuwanci ce kamar yadda aka kafa ta a tsakiyar mafi yawan garuruwa/kauyuka a gaɓar arewaci. Yawancin mutanen da ke tafiya zuwa Tamale da kuma bayan titin Gabas dole ne su bi ta Yendi wannan ne ya mai da ita muhimmiyar tashar sufuri.
Yendi waje ne mai muhimmanci da al-adu iri - iri saboda itace masarautar Sarkin Dagbon inda yake zaune a masarautar. Shi Yaa yana zaune ne a Yendi inda nan ne masarautar shi take.
A shekarar 2004, shawarwari sun kuma bayyana don haɗa ma'adinan ƙarfe a cikin kewayen Yendi ta hanyar dogo.
duba Sheini Hills
Duba wannan maɓallin bulu ɗin,Garuruwa da ƙauyuka a ciki da wajen Yendi a cikin babban birni na Yendi
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.