Yarjejeniyar Kasa da Kasa Game da Amfani da Watsa Labarai Domin Zaman Lafiya
From Wikipedia, the free encyclopedia
Yarjejeniyar kasa da kasa Game da Amfani da Watsa Labarai Domin Zaman Lafiya,yarjejeniya ce ta 1936 League of Nations wadda ƙasashe suka amince su hana amfani da yaɗa labarai don farfaganda ko yada labaran karya.[1]Ita ce yarjejeniya ta farko ta kasa da kasa da ta ɗaure ƙasashe don "takaita magana da ke zama barazana ga zaman lafiya da tsaro na duniya".
Quick Facts Iri, Applies to jurisdiction (en) ...
Iri | yarjejeniya |
---|---|
Applies to jurisdiction (en) | Norway |
Depositary (en) | United Nations Secretary-General (en) |
Kulle