Afirka ta Yamma ko Yammacin Afirka ita ce yammacin nahiyar Afirka. Majalisan Dinkin Duniya sun bayyana Yammacin Afirka a matsayin ƙasashe Goma sha shida 16, sune Benin, Burkina Faso, Cape Verde, Gambia, Gana, Gini, Guinea-Bissau, Côte d'Ivoire, Liberia, Mali, Muritaniya, Nijar, Najeriya, Senegal, Sierra Leone da kuma Togo, haka kuma harda wasu tsuburi.[1] Yawan ƴan Yammacin Afirka sun kai kimanin, Mutane 381,981,000, a ƙidayar shekara ta 2017, Mata sun kai kimanin 189,672,000, Maza kuma 192,309,000.[2] Shekarunta da yaɗuwarta da kuma bambance-bambance a duk faɗin Nahiyar ta sa ainihin ma'anarta a cikin Afirka,[3] [4] [5] [6] [7] san nan kuma akwai yaruka masu yawa awanan kasashen ta Afrika tayamma.

Quick Facts Wuri, Labarin ƙasa ...
Afirka ta Yamma
Thumb

Wuri
Thumb Thumb
 12°N 3°E
Labarin ƙasa
Bangare na Afirka
Sun raba iyaka da
Kulle

Ƙasashen yammacin Afrika.

Ƙasashe kimanin guda goma sha bakwai 17, ne kamar haka:

Taswirar kasashen Afrika ta yamma;
* Benin * Burkina Faso * Cape Verde * Côte d'Ivoire * The Gambia * Ghana * Gini * Guinea-Bissau * Liberia * Mali * Nijer * Nigeria * Senegal * Sierra Leone * Togo

Hotuna.

Manyan biranen kasashen yammacin Afrika

Karin wasu fitattun hotuna na biranen yammacin Afrika.

Manazarta.

Wikiwand in your browser!

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.

Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.