Ulyanovsk
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ulyanovsk ( Rashanci : Улья́новск), a da ana kiran shi da Simbirsk (Симби́рск), birni ne, da ke a yankin Kogin Volga, a ƙasar Rasha . An kafa shi a shekara ta 1648. Ulyanovsk yana da yawan mutane 638,300 a cikin 2005 . Ita ce cibiyar gudanarwa ta Ulyanovsk Oblast . A cikin 1924, an sake rada wa garin suna Ulyanovsk bayan Vladimir Ulyanov, wanda aka fi sani da Lenin, wanda aka haifa a can.[1]
Quick Facts Suna saboda, Wuri ...
Ulyanovsk | |||||
---|---|---|---|---|---|
Ульяновск (ru) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Suna saboda | Vladimir Lenin | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Rasha | ||||
Oblast of Russia (en) | Ulyanovsk Oblast (en) | ||||
Babban birnin |
Ulyanovsk Oblast (en) (1943–) Ulyanovsk Urban Okrug (en) (2004–) Simbirsk Governorate (en) (1796 (Julian)–1928) Simbirsk Viceroyalty (en) (1780 (Julian)–1796 (Julian)) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 613,334 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 1,935.42 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 316.9 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Volga (en) da Sviyaga (en) | ||||
Altitude (en) | 150 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1648 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Q111016890 (15 ga Yuni, 2021) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 432000–432999 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 8422 | ||||
OKTMO ID (en) | 73701000001 | ||||
OKATO ID (en) | 73401000000 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | ulmeria.ru |
Kulle