Ƙaramar hukuma a jihar Kano From Wikipedia, the free encyclopedia
Tsanyawa Ƙaramar hukuma ce dake a Jihar Kano Nijeriya. Hedikwatarta tana a cikin garin Tsanyawa, sannan tana da yawan fili da ya kai 492 km2 da kuma yawan jama'ar da ya kai 157,680 a lissafin kidayar shekarar 2006. Lambar akwatin gidan wayar yankin ita ce 703.[1]
Tsanyawa | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | jihar Kano | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 492 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.