Thomas Megahy
From Wikipedia, the free encyclopedia
From Wikipedia, the free encyclopedia
Thomas Megahy MBE (16 Yuli 1929 - 5 Oktoba 2008) malami ne kuma ɗan siyasa na Burtaniya, wanda ya rike mukami a Majalisar Turai.
Thomas Megahy | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
19 ga Yuli, 1994 - 19 ga Yuli, 1999 District: Yorkshire South West (en) Election: 1994 European Parliament election (en)
25 ga Yuli, 1989 - 18 ga Yuli, 1994 District: Yorkshire South West (en) Election: 1989 European Parliament election (en)
24 ga Yuli, 1984 - 24 ga Yuli, 1989 District: Yorkshire South West (en) Election: 1984 European Parliament election (en)
17 ga Yuli, 1979 - 23 ga Yuli, 1984 District: Yorkshire South West (en) Election: 1979 European Parliament election (en) | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | Wishaw (en) , 16 ga Yuli, 1929 | ||||||||
ƙasa | Birtaniya | ||||||||
Harshen uwa | Turanci | ||||||||
Mutuwa | 5 Oktoba 2008 | ||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta | University of London (en) | ||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||||
Wurin aiki | Strasbourg da City of Brussels (en) | ||||||||
Kyaututtuka | |||||||||
Imani | |||||||||
Jam'iyar siyasa | Labour Party (en) |
Megahy ya yi karatu a makarantar sakandare ta Wishaw, Kwalejin Ruskin, Kwalejin Ilimi ta Huddersfield sannan kuma a Jami'ar London . Ya yi aiki a matsayin mai bada alama ga jirgin ƙasa, amma daga baya ya zama malami. A shekarar 1963, an zabe shi zuwa Majalisar gundumar Mirfield Urban, yana wakiltar Jam'iyyar Labour, kuma daga 1973 har zuwa 1978, ya yi aiki a Majalisar Karamar Hukumar Kirklees.[1]
Megahy ya yi aiki a matsayin ɗan majalisa a Majalisar Turai na mazabar Yorkshire South West tsakanin 1979 da 1999.[2][3] Daga 1985 zuwa 1987, ya kasance mataimakin shugaban kungiyar kwadago ta Burtaniya, kuma daga 1987 zuwa 1989, ya kasance mataimakin shugaban majalisar dokoki.[1]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.