yankin maraya a jamhuriyar Nijar From Wikipedia, the free encyclopedia
Tchintabaraden ko Cintabaraden gari ne, da ke a yankin Tahoua, a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin sashen Tchintabaraden. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2012, tana dauke da jimilar mutane 79,889.[1] Itace cibiyar kasuwanci ta Mutanen Iwellemmedan da Buzaye. Itace kungiyar tawaye ta farko don mulkin kai na Ténéré, yankin Buzaye a tsakiya maso arewa da kuma yammacin Nijar sun samo asali ne daga nan da kuma makwabciyar ta wato Abalak a alif 1985.
Tchintabaraden | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Jamhuriya | Nijar | |||
Yankin Nijar | Yankin Tahoua | |||
Department of Niger (en) | Tchintabaraden (sashe) | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 79,889 (2012) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) | 430 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Sunan garin na nufin "Rafin 'yan mata".[2] Sunan ya samo asali daga al'adar lokutan baya da duka 'yan mata ke zuwa rijiyar garin don dibo ruwa.
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.