Abinci From Wikipedia, the free encyclopedia
Taliya Taliya abinci ne mai saukin dafawa, sannan kuma tana daya daga cikin abinci mai saurin dafuwa. Akan sarrafa ta da salo daban-daban, ana hada ta da shinkafa ana kuma hada ta da wake. Wasu sukan yi faten ta, d.s.Kuma muna da ire-iren taliya guda biyu sune kamar haka akwai taliyar hausa wadda ake hadawa da fulawa akwai kuma ta zamani wadda kamfani ke bugowa ana kiranta da sphageti.[1][2][3]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.