![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/2/2f/Kainji_Lake_within_Nigeria.jpg/640px-Kainji_Lake_within_Nigeria.jpg&w=640&q=50)
Tafkin Kainji
From Wikipedia, the free encyclopedia
Kogin Kainji, yana arewacin Najeriya, Rizabuwa ne a kogin Neja. An sameshi daga Dam ɗin Kainji. An kafa shi a shekarar 1968 yana daga wani sashe na Jihar Neja da Jihar Kebbi. Dam ɗin Kainji wanda ya ke a kusa da wurin shaƙatawa na tarayya (Kainji Lake National Park) KNLP, Wanda yake kusa da Dam. Yana ɗaya daga cikin tsofaffin wurin shaƙatawa wanda aka Kafa shi a shekarar 1976.[1]
Quick Facts General information, Height above mean sea level (en) ...
Tafkin Kainji | |
---|---|
![]() | |
General information | |
Height above mean sea level (en) ![]() | 150 m |
Yawan fili | 1,150 km² |
Vertical depth (en) ![]() | 121 m |
Labarin ƙasa | |
![]() | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 10°24′22″N 4°33′52″E |
Kasa | Najeriya |
Territory | Jihar Neja |
Protected area (en) ![]() | Gidan shakatawa na Kainji |
Hydrography (en) ![]() | |
Inflow (en) ![]() |
duba
|
Outflows (en) ![]() | Nijar |
Watershed area (en) ![]() | 500 mi² |
Ruwan ruwa |
Niger Basin (en) ![]() |
Kulle