Surorin Makka
From Wikipedia, the free encyclopedia
Surorin Makka surori ne da Musulmai suka yi imani cewa an saukar wa Muhammad lokacin da yake Makka.[1] Galibi sun fi surorin Medinan gajarta kuma galibi ana sanya su a bayansu a cikin Kur'ani mai girma.[2]
Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
![]() | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Surah |
Bangare na | Al Kur'ani |
Sunan asali | سُورَةٌ مَكِّيَّةٌ |
Suna saboda | Makkah |
Hannun riga da | Saurin Medina |
Kulle