![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/a/a3/Sung_Kang_%2528Sundance_2007%2529.jpg/640px-Sung_Kang_%2528Sundance_2007%2529.jpg&w=640&q=50)
Sung Kang
From Wikipedia, the free encyclopedia
Sung-Ho Kang (an haife shi ranar 8 ga watan Afrilu, 1972) ɗan wasan kwaikwayo ne na Amurika. Babban shirin fim ɗinsa na farko shine da ya taka rawa a matsayin Han Lue a cikin shirin fim na Fast & Furious, rawar da ya fara takawa a Better Luck Tomorrow (2002). Kang ya kuma fito a matsayin John Mak a cikin jerin shirin talabijin na Power.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa |
Gainesville (en) ![]() |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Harshen uwa | Turanci |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | Jarumi, dan wasan kwaikwayon talabijin da ɗan wasan kwaikwayo |
IMDb | nm0437646 |
Kulle