From Wikipedia, the free encyclopedia
Sunan Abu Dawood ( larabci : سنن أبي داود) ɗayan Kutub al-Sittah (manyan litattafan hadisai shida
Sunan Abu Dawood | |
---|---|
Asali | |
Mawallafi | Abu Dawood |
Asalin suna | سنن أبي داود |
Characteristics | |
Harshe | Larabci |
Description | |
Ɓangaren | Kutub al-Sittah |
). Abu Dawood ne ya tattara shi. Ahlussunna suna daukar wannan tarin a matsayin na hudu aƙkarfin manyan tarin hadisai shida.[1][2][3]
Abu Dawud ya tattara hadisi 500,000, amma ya hada da 4,800 kawai a cikin wannan tarin. Abu Dawood ya kwashe shekaru 20 yana tattara hadisan.
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.