Studiyon fim na Odesa
From Wikipedia, the free encyclopedia
Studiyob fim na Odesa wato Odesa Film Studio ( Ukraine , Russian: Одесская киностудия художественных фильмов ) na ƙasar Ukraine, tsohon ɗakin studiyo ne na fina-finai na Soviet a Odesa, ɗaya daga cikin dakunan fim na farko a Daular Rasha da Tarayyar Soviet. Mallakar gwamnati ne ta wani fuskar sannan kuma Ma'aikatar Jiya ke kula da ita da asusun kudi ta Ukraine tare da Ma'aikatar Al'adu duka ke kula da ita. Ita da studiyon Dovzhenko Film Studios ne kadai mallakar gwamnati da manyan masu shirya fina-finai a kasar. Gidan studiyon yana nan a Frantsuzky bulvar 33 (33 French Boulevard), Odesa, Ukraine. A kusa da ita akwai ƙaramin ɗakin studiyo na House of Mask.[1]
Quick Facts Bayanai, Iri ...
Studiyon fim na Odesa | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Iri | kamfani, dakin da ake hada finai-finai da enterprise (en) |
Masana'anta | film industry (en) |
Ƙasa | Ukraniya, Russian Empire (en) da Kungiyar Sobiyet |
Aiki | |
Ma'aikata | 100 |
Kayayyaki |
|
Mulki | |
Hedkwata | Odesa (en) |
Tsari a hukumance | closed joint-stock company (en) |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1919 |
|
Kulle