From Wikipedia, the free encyclopedia
Stephen Edwin King (an Haife shi a watan 21 ga watan Satumba shekara ta alif dari tara da arba'in da bakwai miladiyya 1947) marubucin Ba'amurke ne na tsoro, almara na allahntaka, tuhuma, laifi, almara-kimiyya, da litattafan fantasy. An kwatanta shi da Sarkin Horror littattafansa sun sayar da fiye da kwafi miliyan 350 tun tun daga 2006 kuma da yawa an daidaita su zuwa fina-finai, jerin talabijin, miniseries, da littattafan ban dariya. King ya wallafa litattafai/littattafai sama da 65, gami da bakwai a karkashin sunan alqalami Richard Bachman[1] [2]
Stephen King | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Stephen Edwin King |
Haihuwa | Portland (en) , 21 Satumba 1947 (76 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Mazauni |
Portland (en) Bangor (en) Fort Wayne (en) Stratford (en) |
Harshen uwa | Turanci |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Donald Edwin King |
Mahaifiya | Nellie Pillsbury |
Abokiyar zama | Tabitha King (mul) (7 ga Janairu, 1971 - |
Yara | |
Karatu | |
Makaranta |
Lisbon High School (en) 1966) Hampden Academy (en) Lisbon Falls High School (en) University of Maine (en) (1966 - 1971) Bachelor of Arts (en) : Turanci |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | mai tsare-tsaren gidan talabijin, marubucin labaran almarar kimiyya, jarumi, columnist (en) , marubin wasannin kwaykwayo, ɗan jarida, darakta, Malami, Marubuci, marubuci da darakta |
Employers | Hampden Academy (en) (1971 - |
Muhimman ayyuka |
Carrie (en) 'Salem's Lot (en) The Shining (en) The Stand (en) Misery (en) It (en) The Dark Tower (en) The Dead Zone (en) Firestarter (en) Cujo (en) Christine (en) Pet Sematary (en) Cycle of the Werewolf (en) The Talisman (en) The Eyes of the Dragon (en) Needful Things (en) Dolores Claiborne (en) Insomnia (en) Rose Madder (en) The Green Mile (en) Desperation (en) The Regulators (en) The Dark Tower IV: Wizard and Glass (en) Bag of Bones (en) The Girl Who Loved Tom Gordon (en) Dreamcatcher (en) Black House (en) From a Buick 8 (en) The Dark Tower V: Wolves of the Calla (en) The Dark Tower VI: Song of Susannah (en) The Dark Tower VII: The Dark Tower (en) The Colorado Kid (mul) Cell (en) Doctor Sleep (en) Joyland (en) The Mist (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
Ayyanawa daga |
gani
|
Wanda ya ja hankalinsa | Bram Stoker (en) , Edgar Allan Poe, Shirley Jackson (en) , H. P. Lovecraft (en) , Richard Matheson (en) , Ray Bradbury (en) , John D. MacDonald (en) , Don Robertson (en) da Burton Hatlen (en) |
Mamba |
Rock Bottom Remainders (en) Writers Guild of America, East (en) |
Sunan mahaifi | Richard Bachman |
Artistic movement |
horror literature (en) fantasy (en) science fiction (en) drama (en) epistolary fiction (en) Gothic literature (en) post-apocalyptic fiction (en) thriller (en) detective fiction (en) |
Imani | |
Jam'iyar siyasa | Democratic Party (en) |
IMDb | nm0000175 |
stephenking.com | |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.