Stephan Beeharry
From Wikipedia, the free encyclopedia
Jacques Michel Stephan Beeharry (an kuma haife shi a ranar 19 ga watan Afrilun shekarar 1975) ɗan wasan badminton ne kuma koci na Mauritius. [1] [2] Ya yi gasa a wasannin Olympics na bazara na shekarun 1996 da kuma shekarata 2000, [3] kuma a shekarun 1998, 2002, 2006 da kuma 2010 Commonwealth Games.[4][5][6] Beeharry ya kasance wanda ya lashe lambar tagulla a Gasar Cin Kofin Afirka ta shekarar 2003 a cikin gasar men's singles, da na men's doubles, da kuma na rukuni.[7]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Kulle