Shinkafa
Hatsi From Wikipedia, the free encyclopedia
Hatsi From Wikipedia, the free encyclopedia
Shinkafa (
Rice) hatsi ne kuma wani nau'in abinci ne wanda ya shahara a ko'ina na sassan duniya. Shinkafa ta zama babban abinci ne wanda ya zama na kowa da kowa da kuma kowanne jinsi na duniya, ana amfani da ita. Duk da yake akwai hanyoyi daban-daban na yadda mutane jinsi iri-iri dake duniya suke dafawa da sarrafa shinkafarsu. Don ci ko amfanin yau da kullum, amma dai ko wane jinsi ko ire-iren al'umma suna ta'ammali da shinkafa a dukkanin fadin duniya. Don kuwa shinkafa ta fi kowane nau'in abinci shahara a duniya.[1][2][3]
.
Mafiya yawan mutane na sarrafata ne ta hanyar gyara bayan an ciro ta daga gona, an cire kobbenta, daga nan wasu na dafata da ruwa zalla sannan su ci da miya, anaci da mai da yaji, ana haɗata da wake a dafa, anayin dafa duka, wasu kuma na hada ta da wasu nau'in kayan abinci sannan su dafa su ci, mafiya yawan lokuta an fi sarrafa shinkafa da wake, musamman a nahiyar Afirka ta Yamma.[4][5]
Akwai hanyoyi da yawa da ake bi wajen sarrafa Shinkafa, hakan ya sa Hausawa ke da nau'in shinkafar Abinci kala-kala.
. Shinkafa da wake.
. Shinkafa da taliya.
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.