![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/2/23/Algeria_%2528centered_orthographic_projection%2529.svg/langha-640px-Algeria_%2528centered_orthographic_projection%2529.svg.png&w=640&q=50)
Sauyin yanayi a Aljeriya
From Wikipedia, the free encyclopedia
Sauyin yanayi a Aljeriya, yana da matuƙar tasiri ga kasar. Aljeriya ba ta kasance mai bada gudummawa mai mahimmanci ga sauyin yanayi ba, [1] amma, kamar sauran ƙasashe a yankin MENA, ana sa ran za ta kasance cikin waɗanda tasirin sauyin yanayi ya fi shafa.[2] Saboda babban yanki na ƙasar ya riga ya kasance cikin yanayi mai zafi da ƙazamin yanayi, gami da wani yanki na hamadar sahara, tuni ana sa ran ƙalubalen zafi da ƙalubalen samar da ruwa za suyi muni. [1] Tun a shekarar 2014, masana kimiyya sun danganta tsananin zafi da sauyin yanayi a ƙasar Aljeriya. [1] Aljeriya ta kasance ta 46 a cikin ƙasashe a cikin shekarar 2020 na ayyukan canjin yanayi .[3]
Quick Facts Bayanai, Bangare na ...
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
climate change by country or territory (en) ![]() | ||||
Bayanai | ||||
Bangare na |
Afirka, Aljeriya da Environmental issues in Algeria (en) ![]() | |||
Facet of (en) ![]() | canjin yanayi | |||
Ƙasa | Aljeriya | |||
Kasancewa a yanki na lokaci | Lokacin Yammacin Turai | |||
Wuri | ||||
|
Kulle
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/2/23/Algeria_%28centered_orthographic_projection%29.svg/320px-Algeria_%28centered_orthographic_projection%29.svg.png)