![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/e/e3/Queen_Victoria_by_Bassano.jpg/640px-Queen_Victoria_by_Bassano.jpg&w=640&q=50)
Sarauniya Victoria
From Wikipedia, the free encyclopedia
Victoria (Alexandrina Victoria; ta rayi daga 24 ga Mayu 1819 - 22 ga Janairu 1901) ta kasance Sarauniyace ta Ƙasar Ingila ta Burtaniya da Ireland daga 20 ga Yuni 1837 har zuwa mutuwarta a shekarar 1901.
Quick Facts Emperor of India (en), monarch of Canada (en) ...
![]() | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||
1 Mayu 1876 - 22 ga Janairu, 1901 ← no value - Edward VII (en) ![]()
1 ga Yuli, 1867 - 22 ga Janairu, 1901 ← no value - Edward VII (en) ![]()
20 ga Yuni, 1837 - 22 ga Janairu, 1901 ← William IV (en) ![]() ![]() | |||||||
Rayuwa | |||||||
Cikakken suna | Princess Alexandrina Victoria of Kent | ||||||
Haihuwa |
Kensington Palace (en) ![]() | ||||||
ƙasa | United Kingdom of Great Britain and Ireland | ||||||
Mazauni |
Kensington Palace (en) ![]() Fadar Buckingham Osborne House (en) ![]() Windsor Castle (en) ![]() | ||||||
Mutuwa |
Osborne House (en) ![]() | ||||||
Makwanci |
The Royal Mausoleum (en) ![]() | ||||||
Yanayin mutuwa |
Sababi na ainihi (cerebral hemorrhage (en) ![]() | ||||||
Ƴan uwa | |||||||
Mahaifi | Prince Edward, Duke of Kent and Strathearn | ||||||
Mahaifiya | Princess Victoria of Saxe-Coburg-Saalfeld | ||||||
Abokiyar zama |
Prince Albert of Saxe-Coburg and Gotha (en) ![]() | ||||||
Yara |
view
| ||||||
Ahali |
Prince Karl, 3rd Prince of Leiningen (en) ![]() ![]() | ||||||
Ƴan uwa |
view
| ||||||
Yare |
House of Hanover (en) ![]() | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta |
Windlesham House School (en) ![]() | ||||||
Harsuna |
Turanci Jamusanci Faransanci Italiyanci Harshen Latin Urdu | ||||||
Malamai |
Luigi Lablache (en) ![]() | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a |
sarki, painter (en) ![]() ![]() ![]() ![]() | ||||||
Tsayi | 142.24 cm | ||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||
Mamba |
Royal Society (en) ![]() | ||||||
Imani | |||||||
Addini |
Anglicanism (en) ![]() | ||||||
IMDb | nm0703075 | ||||||
![]() |
Kulle
Tayi Sarautarta a shekaru 63 da kwanaki 216 - wanda ya fi na kowane magabata - da yayi Zamanin Victorian. Lokaci ne na canjin masana'antu, siyasa, kimiyya, da soja a cikin Ƙasar Ingila, kuma an nuna shi da babban fadada Daular Burtaniya.
A shekara ta 1876, Majalisar dokokin Burtaniya ta kada kuri'a don ba ta ƙarin taken Empress of India .