From Wikipedia, the free encyclopedia
Sama Raena Alshaibi wanda aka fi sani da Sama Alshaibi (Arabic) mai zane-zane ce (art na bidiyo,daukar hoto, zane-zane da shigarwa),wacce ke hulɗa da sararin rikici a matsayin babban batun ta. Yaƙi, gudun hijira, iko da neman tsira sune jigogi da aka gani a cikin ayyukanta. Sau da yawa tana amfani da jikinta a cikin zane-zanen ta a matsayin wakiltar ƙasar ko batun da take hulɗa da shi.
Sama Alshaibi | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Basra, 1973 (50/51 shekaru) |
ƙasa |
Irak State of Palestine Tarayyar Amurka |
Karatu | |
Makaranta |
Columbia College Chicago (en) University of Colorado Boulder (en) |
Matakin karatu |
Bachelor of Arts (en) Master of Fine Arts (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | mai daukar hoto |
Employers | University of Arizona (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
samaalshaibi.com |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.